ha_tn/isa/31/03.md

862 B

Masar mutum ne

Anan Masar tana nufin sojojin Masar. AT: "Sojojin Masar mutane ne" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

dawakansu kuma jiki ne ba ruhu ba

Wannan yana magana ne game da mutanen da suka dogara da dawakansu don taimaka musu kamar suna dogaro ne akan dawakansu. AT: "dogaro ga dawakansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

wanda kuma a ka yiwa gudummuwar zai faɗi; su biyun za su hallaka tare

Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. Yin tuntuɓe da faɗuwa kalmomi ne na gazawa. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "waɗannan abubuwa biyu zasu faru: Zan hallaka Masar, wanda ya taimake ku, kuma zan halakar da ku, wanda Masar ta taimaka" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)