ha_tn/isa/29/22.md

927 B

wanda ya fanshi Ibrahim

Wannan yana iya nufin lokacin da Yahweh ya kira Ibrahim daga ƙasarsa kuma ya aike shi zuwa ƙasar alkawari. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Amma sa'ad da zai dubi 'ya'yansa, aikin hannuwana

Anan “hannaye” suna wakiltar ikon Yahweh da aikinsa. AT: "Lokacin da suka ga dukkan yaran da na ba su da duk abin da na yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Za su tsarkake sunan Mai Tsarki na Yakubu

Anan “suna” yana wakiltar Yahweh. Yahweh yana kiran kansa "Mai Tsarki na Yakubu." AT: "Za su girmama ni, Mai Tsarki na Yakubu" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-123person]])

Waɗanda suka ɓata cikin ruhaniya

Anan “ruhu” yana wakiltar yanayin mutum. AT: "Waɗanda suka yi kuskure cikin abin da suke tunani" ko "Waɗanda ba su da kyau a halayensu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)