ha_tn/isa/29/17.md

1.0 KiB

Lebanon fili, filin kuma zai zama kurmi

Anan "Lebanon" tana wakiltar manyan dazuzzuka na itacen al'ul a cikin Lebanon. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Allah zai juya manyan gandun daji na Lebanon zuwa gona" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

A ranar nan kurma zai ji maganganun littafi, idanun makafi kuma za su gani daga cikin duhu baƙiƙƙirin

Mai yiwuwa ma'anoni sune 1) wannan a zahiri kuma Yahweh zai sa kurma su ji kuma makafi su gani ko 2) wannan kwatanci ne wanda ke nufin Yahweh zai sa mutane su ji kuma su fahimci saƙonsa ko 3) yana iya nufin duka zaɓuɓɓukan 1 da 2. (Duba: fiigs_metaphor)

Waɗanda a ka murƙushe za su sake yin murna a cikin Yahweh, matalauta kuma a cikin mutane za su yi farinciki cikin Mai Tsarkin na Isra'ila

Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya dai-dai. AT: "Talakawa da waɗanda ake zalunta za su sake yin farin ciki saboda abin da Yahweh, Mai Tsarki na Isra'ila ya yi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)