ha_tn/isa/29/16.md

507 B

Kuna juya abubuwa na sama zuwa ƙasa

Wannan karin magana ne da ke nufin gurbata gaskiya. AT: "Kuna yin abubuwa sabanin yadda ya kamata su kasance" ko "Kun karkatar da gaskiya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

Za a kwatanta mai ginin tukwane kamar yumɓu ... Bai fahimta ba

Ana amfani da wannan tambayar don tsawata wa mutanen Yerusalem. AT: "A bayyane yake, bai kamata a ɗauki maginin tukwane kamar yumɓu ba ... 'Bai fahimta ba.'" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)