ha_tn/isa/29/05.md

530 B

Yawan masu kawo maki hari

"sojoji da yawa da zasu kawo muku hari"

ɗunbin mugayen nan kamar dusa

Mai fassara na iya samar da kalmar aikatau "za ta zama." AT: "sojojin da ba su nuna muku jinƙai ba za su zama kamar ƙaiƙayi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)

Yahweh mai runduna zai zo maki,

Kalmar "ku" tana nufin mutanen Yerusalem. Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) "Yahweh Mai Runduna zai zo ya taimake ku" ko 2) "Yahweh Mai Runduna zai zo ya azabtar da ku." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-you)