ha_tn/isa/29/03.md

1011 B

Zan kafa dãga gãba dake

Kalmar "zan" tana nufin Yahweh. Wannan yana wakiltar Yahweh ne wanda ya sa sojojin abokan gaba suka kewaye Yerusalem. AT: "Zan umarci sojojin magabtanku su kewaye ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Za a jawo ki ƙasa

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Maƙiyinka zai saukar da kai" ko "Maƙiyinka zai ƙasƙantar da kai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

yi magana daga ƙasa; muryarki zata dushe a cikin ƙura. Muryar ki zata zama kamar ta ruhu dake fitowa daga ƙasa, maganar ki kuma zata zama rarrauna daga cikin ƙura

Duk waɗannan maganganun suna nufin abu ɗaya ne. Suna jaddada cewa mutanen da suka taɓa yin magana da kalmomin alfahari za su kasance masu rauni da baƙin ciki bayan abokan gaba sun ci su da yaƙi. AT: "za ku iya magana ne kawai da rada da rauni kamar ruhun da ke magana daga inda matattu suke zaune" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-simile]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]])