ha_tn/isa/28/29.md

381 B

Wannan ma daga ... mafifici cikin hikima

Wannan ya kammala misalin da aka fara a cikin Ishaya 28:23. Darasin da ke cikin kwatancin ya nuna cewa manoma suna da hikima don sauraron umarnin Yahweh game da shuka da kuma sussuka. Amma shugabannin Yerusalem wawaye ne don ba su saurari umarnin Yahweh da yake magana ta bakin Ishaya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)