ha_tn/isa/28/27.md

709 B

Bugu da ƙari 'ya'yan tamba ba a sussukasu da haƙoran ƙarfe

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "manomi ba ya raba ƙwaya ta tamba da shuka da kulki mai nauyi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ba a kuma bin kan riɗi da tayar karusa

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "kuma baya birgima mai taya a kan kwayar kumin" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

amma akan buga tamba da 'gora, riɗi kuma da sanda

Ishaya ya bayyana madaidaiciyar hanyar da manomi zai iya raba iri da shukar. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "amma ya doki tamba da sanda, kuma ya doke kumin da sanda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)