ha_tn/isa/28/23.md

580 B

Ku natsu ku saurari muryata; ku natsu ku saurari maganganuna

Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya dai-dai. Ana amfani da jimla ta biyu don ƙarfafa ta farko. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Manomin dake huɗa dukkan rana domin shuka, ya kanyi huɗar ƙasar ne kawai? Zai yi ta huɗa ne kawai yana fasa ƙasa

Ishaya yayi amfani da tambayoyin magana don sa mutane suyi tunani sosai. AT: "Manomi ba ya huɗa ƙasa a kai a kai kuma yana ci gaba da aikin ƙasa ba tare da ya taɓa shuka iri ba." (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)