486 B
486 B
domin kada a karfafa sarƙarku
An yi magana game da azabtar da mutanen har ma da tsananin azaba kamar zai ɗaure igiyoyinsu. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Yahweh zai ƙara ɗaure ku" ko kuma "Yahweh zai yi muku horo mafi tsanani" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])
dokar hallaka a kan duniya
AT: "cewa zai hallaka mutane ko'ina cikin ƙasar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)