ha_tn/isa/28/18.md

813 B

Za a tada alƙawarin ku da mutuwa, yarjejeniyar da ku ka ƙulla da Lahira za a soke

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Zan warware alkawarin da kuka yi da mutuwa, kuma zan soke yarjejeniyar da kuka yi da Lahira" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Sa'ad da rigyawa mai ruri ke wucewa

Mai yiwuwa ma'anar su ne 1) "ambaliyar ruwa" synecdoche ne wanda ke wakiltar komai gaba ɗaya wanda zai haifar da hallaka ko 2) "ambaliyar" kwatanci ne da ke nuni ga sojojin abokan gaba da Yahweh zai aiko don halakar da mutanen Yerusalem. (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]])

za su sha kanku

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "zai mamaye ku" ko "zai hallaka ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)