ha_tn/isa/28/13.md

509 B

doka bisa doka, doka bisa doka; ka'ida bisa ka'ida, ka'ida bisa ka'ida; nan ɗan kaɗan

Waɗannan su ne kalmomin da mashaya firistoci da annabawa suka kasance suna sukar yadda Ishaya yake koya musu. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ishaya 28:10.

domin su tafi da baya su faɗi, a karya su, a sa masu tarko, a kama

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "domin sojojin Asiriya su zo su fatattake su kuma su kama su a matsayin fursunoni" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)