ha_tn/isa/28/11.md

834 B
Raw Permalink Blame History

da leɓunan ba'a da kuma bãƙon harshe zai yiwa mutanen nan magana

A nan “leɓɓa” da “harshe” suna wakiltar baƙi waɗanda suke magana da wani yare dabam da na Israilawa. An nuna cewa wannan yana nufin sojojin Asiriya da za su kawo wa Isra'ila hari. AT: "Yahweh zai yi magana da wannan mutanen ta hanyar sojojin abokan gaba wadanda za su yi magana da wani baƙon harshe" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-synecdoche]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Wannan shi ne hutu

Cikakken sunan "hutawa" za a iya bayyana shi azaman sifa ne. AT: "Nan ne wurin hutawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

a bada hutu ga wanda ya gaji

Ana iya bayyana kalmar 'hutawa' azaman aiki. AT: "bari duk wanda ya gaji ya zo ya huta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)