ha_tn/isa/28/07.md

707 B

Da firist da annabi

Wannan baya nufin takamaiman firist ko annabi. Yana nufin firistoci da annabawa gaba ɗaya. AT: "Firistoci da annabawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-genericnoun)

Suna tangaɗi da ruwan inabi mai ƙarfi

Shan su sosai da ba za su iya yin tunani yadda ya kamata ba ana maganar su kamar giya ta haɗiye su. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "giya tana haifar musu da rudani" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

suna tangaɗi a wahayi da rashin sanin abin yi

Kamar yadda suke maye da yawa don yin tafiya daidai, sun bugu sosai don fahimtar wahayin da Allah ya ba su ko yanke shawara mai kyau.