ha_tn/isa/28/05.md

826 B

zai zama rawani mai daraja da kambi mai kyau

Ana magana da Yahweh kamar dai zai zama kyakkyawan rawanin da mutanen da suka girmama shi kamar sarkinsu na gaske za su saka. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ruhun adalci ga mahukunta, ƙarfi

Ana iya sake amfani da wannan ta yadda za a nuna alamun suna "adalci" da "ƙarfi" azaman siffofi. Waɗannan kalmomin na iya fara sabon jumla. AT: "Yahweh zai sa alƙalai su zama masu adalci kuma zai sa su ƙarfafa waɗanda suke" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

ƙarfi kuma ga waɗanda suka kori abokan gãba daga ƙofofinsu

Anan "juya baya" kalma ce da ke nufin kayar da yaƙi. AT: "Yahweh zai sa sojoji su yi ƙarfi don su ci magabtansu a lokacin da abokan gaba suka kawo hari garinsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)