ha_tn/isa/28/01.md

559 B

inda ruwan inabi ya rinjayi wasu

"waɗanda suka bugu da giya"

Ubangiji yana aiko da wani babba, kuma ƙaƙƙarfa

Anan "ɗaya" yana nufin sarki mai ƙarfi wanda shima yake wakiltar rundunarsa mai ƙarfi. AT: "Ubangiji ya aiko sarki tare da rundunarsa mai ƙarfi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

zai jefar da kowanne rawanin fure a ƙasa

Ana magana da sarki da rundunarsa mai ƙarfi da ke hallaka mutanen Samariya da birni kamar dai sarki zai jefar da gwal ɗin mutane a ƙasa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)