ha_tn/isa/27/12.md

998 B
Raw Permalink Blame History

Yahweh zai yi shiƙa

An yi maganar AT yana tattara mutanensa don ya dawo da su daga baƙi zuwa ƙasar Israila kamar yana sussukar alkama don ware hatsi da ƙaiƙayi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

daga Kogin Yuferitis har zuwa Wadi ta ƙasar Masar

Ishaya ya ambaci Kogin Yuferitis da Kogin Masar don nufin cewa Yahweh zai dawo da mutanen Israila da aka kai su bautar talala a ƙasashe kusa da waɗancan ruwa, wato Asiriya da Masar. Kogin Yuferitis yana arewa maso gabashin Isra'ila, kuma Wadi na Masar yana kudu maso yammacin Isra'ila.

a busa babban ƙaho

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "wani zai busa ƙaho da ƙarfi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

lalatattu na ƙasar Asiriya za su zo, da yasassu na ƙasar Masar

Ana iya bayyana bayanan da aka fahimta sarai. AT: "waɗanda ke gudun hijira kuma suke mutuwa a ƙasar Asiriya da ƙasar Masar za su koma ƙasar Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-ellipsis)