ha_tn/isa/27/09.md

825 B

za a rufe muguntar Yakubu

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Yahweh zai kankare zunubin daga Isra'ilawa" ko "Yahweh zai gafarta zunuban Isra'ilawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

cikakken 'ya'yan

Wannan yana magana ne game da sakamakon aiki kamar dai 'ya'yan itacen da ke girma kamar bishiya ko itacen inabi. AT: "sakamakon" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

sa'ad da zai farfasa duwatsun bagadi ya yi masu gutsu-gutsu kamar alli, ba za a sami sifofin Asheran ko bagadin turarenta a tsaye ba

Anan "shi" yana nufin Yakubu wanda yake wakiltar zuriyarsa. AT: "Za su rurrushe duka bagadan da suke miƙa hadaya ga gumakan ƙarya, za su kuma kawar da gumakan Asheran da bagadan da suke ƙona turare ga gumakan ƙarya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)