368 B
368 B
Yahweh zai hori Lebiyatan macijin nan mai gudu da takobinsa mai girma
Ana magana akan Yahweh da yake da iko ya hallaka magabtansa kamar yana da ƙarfi, takobi babba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
zai kashe babban dodon ruwa dake cikin teku
Wannan yana nufin Lebiyatan.
Ni, Yahweh, ni ne mai kare shi
"Ni, Yahweh, na tsare gonar inabin"