ha_tn/isa/26/20.md

576 B

mutanena

Anan “nawa” yana nufin Ishaya. Har ila yau, "mutane" yana nufin mutanen Isra'ila.

har sai hasalar ta wuce

Fassara sunan lakabi "fushin" azaman sifa "fushi". AT: "har sai Yahweh bai yi fushi da mu ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

ƙasa za ta buɗe zubar da jinin da ta yi, ba zata ƙara ɓoye waɗanda ta kashe ba

Yahweh yana bayyana duk kisan da aka yi a duniya don ya hukunta masu kisan kai ana magana ne kamar dai ƙasa da kanta za ta bayyana duk wanda aka kashe. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)