ha_tn/isa/26/19.md

689 B

Matattun ka za su rayu

Ana iya sake amfani da wannan ta yadda za a nuna kalmar “mutu” a matsayin kalmar ta mutu. AT: "Mutanenku da suka mutu za su sake rayuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-nominaladj)

ku mazauna cikin ƙura

Wannan hanyar ladabi ce ta magana game da waɗanda suka mutu. AT: "waɗanda suka mutu kuma aka binne su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-euphemism)

ƙasa kuma za ta fito da matattunta

"kasa za ta haifi wadanda suka mutu." An ambaci Yahweh yana sa matattu su dawo da rai kamar ƙasa za ta haifi waɗanda suka mutu. AT: "kuma Yahweh zai sa waɗanda suka mutu su tashi daga ƙasa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)