ha_tn/isa/26/18.md

712 B

kamar mun haifi iska

"amma kamar dai iska kawai muka haifa" ko "kamar ba mu haifi komai ba." Wannan kamanceceniya ce da ke jaddada cewa wahalar mutane ba ta haifar da komai ba. AT: "amma ba wani abin kirki da aka samu daga gare ta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Ba mu kawo ceto ga duniya ba

Anan “ƙasa” tana wakiltar mutanen da suke rayuwa a duniya. Ma'anar ba tabbatacciya ce, amma kamar alama tana nufin cewa jama'ar Isra'ila' AT: Aa su iya ceton kansu ko wasu mutane ta hanyar kayar da abokan gabansu a yaƙi ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

kuma mazaunan duniya ba su faɗi ba

"kuma ba mu sanya azzaluman mutanen duniya su faɗa cikin yaƙin ba"