ha_tn/isa/26/16.md

563 B

suka dube ka

Anan "su" suna nufin mutanen Isra'ila. Wannan zai hada da Ishaya. AT: "mun dube ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-123person)

sai da horon ka ya zo kansu

Cikakken sunan "horo" za'a iya bayyana shi azaman kalma. AT: "lokacin da kuka hore su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

Kamar mace mai juna biyu sa'ad da lokacin haihuwar ta ya yi kusa

Wannan yana kwatanta mutane da mace mai haihuwa. Wannan yana jaddada wahalar su da kuka lokacin da Yahweh ya hore su. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)