ha_tn/isa/26/15.md

291 B

Ka sa al'umma ta ƙaru, Yahweh, al'umma ta ƙaru ta wurin ka

An maimaita wannan sashin don ƙarfafawa. Anan "ƙasa" tana wakiltar mutane. AT: "Kun yawaita mutane a cikin ƙasarmu ƙwarai" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-parallelism]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])