ha_tn/isa/26/13.md

408 B

amma sunan ka kaɗai muke yabo

Anan “suna” yana wakiltar mutumin Allah. AT: "amma muna yabonka kai kaɗai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ba za su tashi ba

"ba za su dawo da rai ba"

ko tunawa da su ba a yi

Yakan sa mutane su daina tuna waɗanda ya hallakar ana maganarsu kamar Yahweh ya sa tunaninsu ya lalace ko ya mutu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)