ha_tn/isa/26/07.md

718 B

a tafarkin hukuncinka, Yahweh, za mu jira ka

Yin abin da Yahweh ya hukunta daidai ne ana maganar yin tafiya akan tafarkinsa. AT: "Muna jiranka, ya Yahweh, yayin da muke ci gaba da yin abin da ka ga ya dace" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

sunanka da ɗabi'arka su ne marmarinmu

Anan “suna” da “ɗabi'arka” suna wakiltar halin Yahweh wanda yake wakiltar Yahweh da kansa. AT: "Abin da kawai muke so shi ne girmama ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ruhuna a cikina ya neme ka da gaske

Ana son a san Yahweh da dokokinsa sosai ana magana kamar mutum yana neman neman Yahweh. AT: "Ina matukar son in san ku sosai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)