ha_tn/isa/26/03.md

526 B

Wanda ya tsayar da hankalinsa a kanka

Anan "hankali" yana wakiltar tunanin mutum. Hakanan "ku" yana nufin Yahweh. Kalmomin "ya tsaya akan ku" karin magana ne. AT: "Mutumin da ke ci gaba da tunanin ku" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]])

Yahweh, dutse ne na har abada

Ana magana akan Yahweh da yake da iko don kāre mutanensa kamar shi dutse mai tsayi ne inda mutane zasu iya zuwa don tserewa daga abokan gaba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)