ha_tn/isa/26/01.md

635 B

za a yi wannan waƙar a ƙasar Yahuda

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Mutanen da ke ƙasar Yahuda za su rera wannan waƙar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Mu na da birni mai ƙarfi

Wannan yana nufin birnin Yerusalem.

Yahweh yasa ceto ya zama ganuwarsa da kagararsa

Ana magana akan ikon Allah na kare da ceton mutanensa kamar cetonsa bango ne a kewayen birni. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

al'umma mai adalci da take riƙe gaskiya ta shiga ciki

Anan "ƙasa" tana wakiltar mutane. AT: "mutanen kirki masu aminci" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)