ha_tn/isa/24/19.md

1.1 KiB

Za a rushe duniya sarai, duniya zata tsage, duniya zata girgiza ƙwarai

Ana iya bayyana waɗannan jumloli masu amfani a cikin sigar aiki. AT: "Duniya za ta tsage kuma ta tsage; duniya zata girgiza da karfi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Duniya zata yi tangaɗi kamar mutum mashayi ta yi tangaɗi gaba da baya kamar bukka

Waɗannan kamannin suna nuna yadda ƙasa za ta girgiza gaba da baya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

Zunubinta zai yi mata nauyi zata faɗi ba zata ƙara tashi ba

Wannan yana magana ne game da duniya kamar mutum ne kuma zalunci ya kasance abu mai nauyi. Mutum yayi ƙoƙari ya ɗauki nauyi mai nauyi amma nauyi yana sa mutum ya faɗi ya kasa tashi tsaye. Anan duniya tana wakiltar mutanen duniya ne waɗanda suka sa Yahweh ya hallaka duniya saboda zunubansu. AT: "Zunuban mutane suna da yawa kuma don haka Yahweh zai halakar da duniya, kuma ƙasa za ta zama kamar mutumin da ya faɗi ba zai iya tashiwa ba" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]])