ha_tn/isa/24/17.md

743 B

Razana, da rami da tarko suna kanku, mazaunan duniya

"Ku mutanen duniya za ku fuskanci firgita, rami, da tarko"

Tagogin sama za su buɗe

Wannan yana magana ne game da yawan ruwan sama da ke zubowa daga sama kamar Jehovah ya buɗe taga a cikin sama ya bar ruwan ya zubo. AT: "Sama za ta tsage kuma ambaliyar ruwa za ta faɗi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

tussan duniya kuma za su girgiza

Kalmar "tushe" a al'adance tana nufin tsarin dutse wanda ke ba da goyan baya ga gini daga ƙasa. Anan ya bayyana wani irin tsari wanda akayi tunanin zai tallafawa kuma ya rike duniya a matsayin. Ishaya yace hatta tsarin da zai rike duniya zai girgiza. AT: "ƙasa za ta girgiza ƙwarai" ko "za a yi mummunan girgizar ƙasa"