ha_tn/isa/24/16.md

571 B

Kaito na, na lalace, na lalace

Ishaya ya maimaita wannan maganar don ya jaddada baƙin cikin sa. Ya damu ƙwarai domin ya ga mutanen da suke yaudarar wasu kuma ba sa yin abin da suka yi alkawarin yi. AT: "Na zama mai rauni sosai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Mazambata sun yi zamba; i, mazambata sun yi zamba ƙwarai

Ishaya ya maimaita wannan maganar don ya jaddada baƙin cikin sa. AT: "Lallai, waɗanda ke yaudarar yanzu suna yaudarar wasu" ko "Lallai, masu yaudarar sun yi yaudara" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)