560 B
560 B
An rushe birni mai ruɗani
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Yahweh zai rushe birnin rikicewa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
an rufe kowanne gida ba kowa a ciki
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "mutane za su rufe gidajensu su bar su fanko" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)
dukkan farinciki ya duhunta, murnar birnin ta shuɗe
Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. AT: "duk farin ciki zai tafi daga doron ƙasa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)