ha_tn/isa/24/08.md

171 B

ta kacau-kacau ta ƙare, bukukuwan waɗanda suke farinciki; murnar masu garaya ta ƙare

Waɗannan kayan kida ne. Duba yadda kuka fassara waɗannan a cikin Ishaya 5:12.