ha_tn/isa/24/03.md

998 B

Duniya za ta zama kango ta zama huntuwa sarai

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Yahweh zai lalata duniya gaba ɗaya kuma zai cire komai da kima" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Ƙasa za ta yanƙwane ta bushe, duniya za ta koɗe ta watse sanannun mutane na duniya za su lalace

Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. AT: "Duk abin da ke duniya zai bushe ya mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Duniya ta ƙazamtu daga mazaunanta

Mutanen da ke yin zunubi kuma suka sa duniya ba ta zama karɓaɓɓe ga Allah ba ana maganarsu kamar mutane sun mai da duniya da jiki ƙazamta. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Mutane sun ƙazantar da duniya" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metaphor]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

sun karya dokoki, sun wofinta farillai, sun karya alƙawari na har abada.

"ba su kiyaye dokokin Allah da ƙa'idodinsa ba, kuma sun karya alkawarin Allah madawwami"