ha_tn/isa/24/01.md

380 B

ya kusa mayar da duniya

"sa duniya ta zama kufai" ko "lalata duk abin da ke cikin duniya"

Za ya zama cewa

Wannan jimlar tana nuna muhimmin abu. Idan yarenku yana da hanyar yin wannan, kuna iya la'akari da amfani da shi anan.

kamar yadda mai karɓar bashi da ruwa ya ke

"wanda yake bin bashi." Kalmar "sha'awa" na nufin karin kudin da wani zai biya domin ya ciyo bashi.