527 B
527 B
Duba ƙasar Kaldiyawa
"Kaldiyawa" a nan akwai wani suna ga mutanen Babila. AT: "Duba abin da ya faru da ƙasar Babilawa" ko "Duba abin da ya faru da Babila"
Ku yi ruri, ku jiragen Tarshish
Anan “jiragen ruwa” suna wakiltar mazaje a cikin jiragen. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ishaya 23: 1. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
gama an rushe mafakarku
Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "domin makiya sun lalata maka mafaka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)