ha_tn/isa/23/04.md

469 B

gama teku ya yi magana, babba na teku ... ban tarbiyantar da 'yammata ba

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) Yahweh ya bayyana birnin Taya a matsayin uwa mai magana game da mutanen da ke zaune a cikin garin kamar 'ya'yanta, ko 2) Yahweh yana bayyana Bahar Rum da cewa tana magana. Mutanen Taya sun ɗauki teku a matsayin allahnsu kuma ubansu. A kowane ma'anar mai magana yana baƙin ciki saboda an lalata ɗiyanta. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)