ha_tn/isa/23/01.md

985 B

Furci game da Taya

"Wannan shi ne abin da Yahweh ya hurta a kan Taya"

daga ƙasar Sifiros an bayyana masu

Ana iya bayyana wannan jumlar a cikin tsari mai aiki. AT: "mutanen sun ji labarin Taya lokacin da suke ƙasar Sifiros" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/translate-names]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

Ku yi shiru, ku mazauna bakin teku

Ishaya yayi magana da mutanen da ke zaune a bakin teku kamar zasu ji shi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-apostrophe)

A kan manyan ruwaye ga hatsin Shiho

Shihor sunan wani kwari ne da ke kusa da Kogin Nilu a Masar wanda aka san shi da samar da hatsi. AT: "Mutanen sun yi tafiya a kan babban teku don jigilar hatsi daga Shihor a Masar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)

girbin Nilu ne amfaninta

“Girbin Kogin Nilu” yana nufin hatsin da aka girba a kusa da Kogin Nilu kuma aka ɗora shi a kan kogin sannan zuwa Foniciya. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)