739 B
739 B
Zan kafa shi, kamar ƙusa a wuri mai tsaro
Ana yin magana game da ikon da ke tabbatar da ikon Eliyakim a cikin gidan sarki kamar Eliyakim ɗan togo ne kuma Yahweh zai sa shi a bangon fādar. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
zai zama mazaunin ɗaukaka domin gidan ubansa
Anan "mazaunin ɗaukaka" yana wakiltar wurin girmamawa. AT: "Eliyakim zai kawo girmamawa ga danginsa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
kowanne ƙaramin wurin ajiya daga ƙoƙuna zuwa dukkan moɗaye
Wannan ya ci gaba da magana game da Eliyakim azaman peg. Zuriyarsa za su zama kamar kofunan da aka rataye a kan turmin. Wannan yana nufin za a girmama zuriyarsa saboda shi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)