ha_tn/isa/22/17.md

769 B

Ba shakka zai yi majaujawa da kai, kamar ƙwallo zai wurga ka a cikin ƙasa mai girma

Sojojin abokan gaba suna zuwa suna ɗaukar Shebna a matsayin bayi zuwa wata ƙasa ana maganarsu kamar Yahweh yana jefa shi kamar ƙwallo a cikin wata ƙasa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

za ka zama abin kunyar gidan shugabanka

Anan "gida" yana wakiltar mutanen da ke aiki a cikin gidan sarki. AT: "za ku ba da kunya ga duk waɗanda ke cikin gidan maigidanku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Zan tumɓuke ka daga matsayin ka daga wurin da kake aiki. Zan jawo ka har ƙasa

Ana magana akan Yahweh wanda zai sa Shebna ya daina aiki a cikin gidan sarki kamar Yahweh zai jefa shi ƙasa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)