ha_tn/isa/22/15.md

420 B

mai lura da gidan

Anan "gida" yana wakiltar waɗanda ke cikin gidan sarki. AT: "wanene ke kula da duk waɗanda ke aiki a cikin fada" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Me ka ke yi a nan, wane ne ya ba ka izini ka gina ... hutawa a cikin dutse

Yahweh yayi amfani da wannan tambayar don tsawata wa Shebna. AT: "Ba ku da dama ... a cikin dutsen!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)