ha_tn/isa/22/12.md

651 B

domin aske kawuna

Wannan alama ce ta makoki da tuba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

bari mu ci mu sha, gama gobe za mu mutu

Anan "ci ku sha" yana wakiltar yin liyafa da yawan cin abinci da ruwan inabi. AT: "muna iya samun nishadi yanzu ta hanyar ci da shan duk abin da muke so, don za mu mutu nan ba da daɗewa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

"Babu shakka ba za a gafarta maku wannan muguntar ba, ko kun mutu

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Tabbas ba zan gafarta muku waɗannan zunuban da kuka aikata ba, ko da kuwa kun mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)