321 B
321 B
Ya ɗauke kariyar Yahuda
AT: "Yahweh zai kwashe duk abin da ya kare mutanen Yahuda" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)
ka duba kayan yaƙi
A nan jimlar "a duba zuwa" na nufin amincewa da wani abu. AT: "don kare kanku za ku sami makaman" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)