ha_tn/isa/22/05.md

338 B

Gama akwai ranar

"Gama akwai lokaci"

hargitsi, tana tattakowa, da ruɗami domin Ubangiji Yahweh mai runduna

"Lokacin da Yahweh Mai Runduna zai sa tsoro, tattakewa, da rikicewa"

da mutane suna kuka ga duwatsu

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) "mutane a cikin duwatsu za su ji kukansu" ko 2) "kukan mutane zai yi kuwwa daga tsaunuka"