ha_tn/isa/22/03.md

651 B

amma an kamo su ba tare da an yi amfani da baka ba

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "amma abokan gaba sun kame shugabanninku wadanda ba sa dauke da baka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

dukkan su an kamo su tare

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "abokan gaba sun kame su baki daya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ɗiyar mutanena

Anan “diya” tana wakiltar mutane kuma tana iya nufin jin daɗin Ishaya na ƙaunarsu. AT: "na mutanena waɗanda nake ƙauna" ko "na mutanena" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-explicit]])