ha_tn/isa/19/24.md

729 B

Isra'ila za ta zama ta uku tare da Masar da Asiriya

Sunayen ƙasashe uku suna wakiltar mutanen waɗannan ƙasashen. AT: "Isra'ilawa zasu zama na uku tare da Masarawa da Asiriyawa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Mai albarka ce Masar, jama'ata; Asiriya, aikin hannuwana; da Isra'ila, abin gãdona

Sunayen al'ummomin uku suna nuni ne ga mutanen waɗannan al'ummomin. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Na albarkace ku, ya ku mutanen Masar, saboda ku mutanena ne; kuma na albarkace ku, ya ku mutanen Asiriya, saboda na halicce ku; kuma na albarkace ku, ya Isra'ila, saboda na mallake ku lafiya" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])