305 B
305 B
za a sami karabka tsakanin Masar da Asiriya
Babbar hanya babbar hanya ce wacce mutane da yawa zasu iya hawa kanta.
Masarawa kuma za su yi sujada tare da Asiriyawa
Abu na bautar su ana iya bayyane. AT: "Masarawa da Asiriyawa za su bauta wa Yahweh" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)