ha_tn/isa/19/21.md

590 B

Yahweh zai zama sananne a Masar

Anan "Masar" tana nufin mutanen Masar. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Yahweh zai sa mutanen Masar su san shi" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-metonymy]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])

za su yi wa'adodi ga Yahweh, su cika su kuma

"za su yi alkawura ga Yahweh kuma su kiyaye su" ko "za su yi wa'adi ga Yahweh kuma za su yi abin da suka yi alkawarin yi"

Yahweh zai azabci Masar

Anan, "Masar" na nufin mutanen Masar. AT: "Yahweh zai wahalar da mutanen Masar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)