ha_tn/isa/19/19.md

609 B

da dutsen daya zama ginshiƙi na kan iyakar Yahweh

Maganar "iyakar" tana nufin iyakar Masar. AT: "ginshiƙin dutse ga Yahweh a iyakar Masar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Zai zama kamar alama da shaida ga Yahweh mai runduna a cikin ƙasar Masar

Ana iya bayyana sunayen suna "alamar" da "shaida" da kalmomin aiki "nuna" kuma a tabbatar." AT: "bagaden zai nuna kuma ya tabbatar da cewa Yahweh Mai Runduna yana cikin ƙasar Masar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)

zai aiko masu da mai ceto da mai kariya

"Yahweh zai aiko wani ya ceci Masarawan tare da shi"