ha_tn/isa/19/18.md

635 B

za a sami birane biyar cikin ƙasar Masar da za su yi magana

Wannan yana nufin mutanen waɗancan garuruwan. AT: "mutanen da ke biranen Masar biyar za su yi magana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

harshen Kan'ana

Wannan yana nufin Ibraniyanci, yaren mutanen Allah da ke zaune a ƙasar Kan'ana. Anan Kan'ana yana wakiltar mutanen da suke zaune a wurin. AT: "yaren mutanen Kan'ana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ɗaya daga waɗannan za a kira

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Mutane za su kira ɗayan waɗannan biranen" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)